ha_tn/gen/12/14.md

850 B

Sai ya zamana cewa

Mai yiwuwa ana nufin 1) An yi amfani da wannan kalmomin a nan domin sa alamar inda aka fara abu, kuma idan harshenku na da hanyar yin wannan, ana iya yin yan ke shawarar amfani da shi a nan, ko 2) "haka kuma ya faru" (UDB).

'Ya'yan sarki suka gan ta

"Jami'an Fir'auna su ka ga Sarai" ko "ma'aikacin Fir'auna suka gan shi" (UDB)

yaba mata a gaban Fir'auna

AT: "Fir'auna ya ɗauke ta zuwa cikin gidansa" ko "Fir'auna da sojojinsa sun ɗauke ta zuwa cikin gidansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Matar

Sarai

gidan Fir'auna

Mai yiwuwa ana nufin 1) "iyalin Fir'uan", wato a matsayin mata, ko 2) "gidan Fir'auna" ko "fadar Fir'auna," ana nufin Fir'auna ya maishe ta ɗaya a cikin matan shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

sabo da ita

"saboda Sarai" ko "saboda ita"