ha_tn/gen/12/10.md

819 B

A kwai yunwa

Amfanin gona bai girma da kyau ba a wancan kakar. Ana iya ba wannan gamsashen bayani cewa. AT: "Ana ƙarancin abinci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

cikin ƙasar

"cikin yankin" ko "a ƙasar da Ibram ke zama"

gangara zuwa

Mai yiwuwa ana nufin 1) "kara gaba zuwa kudu" (UDB) ko 2) "ya tafi daga Kan'anan zuwa." Zai fi kyau a juya wannan da kalmar da aka saba amfani da shi waje tafiya daga wuri mai tudu zuwa ƙasa.

za su kashe ni ... ki da rai

Ana iya ba gamsashen bayana game da dalilin da zai sa a kashi Ibram: "za su kashe ni domin su aure ki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

don a bar ni in rayu sabo da ke

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: domin saboda ke, ba za su kashe ni ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)