ha_tn/gen/12/08.md

497 B

ya kafa rumfarsa

Ibram na da mutane dayawa tare da shi sa'ad da yana tafiya. Mutanen da suke tafiya wurare dabam dabam na zama a rumfar ne. AT: "suka kafa rumfarsu"

kira bisa sunan Yahweh

"sun yi addu'a cikin sunan Yahweh" ko "yi wa Yahweh sujada"

Daga nan Abram ya ci gaba da tafiya

"Sai Ibram ya ɗauki rumfarsa ya kuma ci gaba da tafiya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zuwa wajen Negeb

"ta yankin Negeb" ko "ta wajen kudu" ko "kudu zuwa hamadan Negeb" (UDB)