454 B
454 B
Ibram ya wuce ƙasar
An kira Ibram ne kadai domin shine kan gidan. Allah ne ya bashi umurni ya tashi da iyalinsa su kuma tafi wurin. AT: "Sai Ibram da iyalinsa suka wuce cikin ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ƙasar
"ƙasar Kan'ana"
al'ul na Moreh
Mai yiwuwa "Moreh" sunan wani wuri. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yahweh, wanda ya bayyana a gare shi
"Yahweh, domin ya bayyana a gare shi"