ha_tn/gen/10/32.md

526 B

Waɗannan su ne kabilar

Wannan na nufin dukka jerin mutane da aka kira daga Farawa 10:1.

bisa ga

"jeri bisa"

Daga waɗannan janhuroriyoyi su ka rarrabu su ka shiga ko'ina a duniya

"Daga waɗannan kabilun ne janhuroriyoyi suka rarrabu a ko'ina a duniya" ko "Waɗannan kabilun suka rarrabu a tsakaninsu suka zama janhuroriyoyi na duniya"

bayan ambaliyan ruwan.

Ana iya bayana wannan a fili da gamsashen bayani. AT: "bayan ambaliyan ruwan ya hallakar da duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)