389 B
389 B
Arfakshad
Arfakshad ɗaya ne daga 'ya'yan Shem.
Feleg
Masu fassara na iya ƙara bayanin takaice na rubutu da ke cewa: "ma'anar sunan Feleg kuwa shine 'rabuwa.'"
aka raba duniya
Ana iya sanya wannan aiki. AT: "mutanen duniya suka raba kansu" ko "mutanen duniya suka rabu daga tsakanin su" ko "Allah ya raba mutanen duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)