ha_tn/gen/10/19.md

835 B

kan Iyaka

"yankin ƙasa" ko "iyakar ƙasar su"

daga Sidon, wajejen Gerar, har zuwa Gaza

Idan ya kasance ana bukatar gamsashen bayani game da yankin kudu. AT: "daga arewacin birnin Sidon har zuwa kudunci garin Gaza, wanda ke kusa da Gerar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kamar mutum zai yi wajejen Sodom, da Gomara, Adma, da Zeboyim, har zuwa Lasha

Idan ya kasance ana bukatar gamsashen bayani game da yankin da ke fuskantar "gabas" ko "nesa daga teku." AT: "sai gabas wajejen garuruwan Sodom, Gomara, Adma, da Zeboyim har zuwa Lasha" (Duba: Assumed Knowledge da Implicit Information)

Waɗannan su ne 'ya'yan Ham

Kalmar "waɗannan" na nufin mutanen da jera sunayensu a Farawa 10:6.

da kuma harsunansu

"suka rabu bisa ga harsunansu dabam dabam"

cikin ƙasashensu

"cikin ƙasashensu na asali"