ha_tn/gen/10/11.md

256 B

ya fita zuwa Asiriya

"Nimron ya tafi zuwa Asiriya"

Mizrayim ya zama

Jerin sunayen zuriyar Nuhu ya ci gaba.

Mizrayim

Mizrayim ɗaya ne daga cikin 'ya'yan maza na Ham. Zuriyarsa ne suka zama mutanen Masar. Mizrayim kalmar Ibraniyanci ne na Masar.