ha_tn/gen/10/08.md

516 B

mai nasara

Mai yiwuwa ana nufin 1) "babban mayaƙi" ko 2) "babban jarumi" ko 3) "ikon mulki."

fuskar Yahweh

Mai yiwuwa ana nufin 1) "a gaban Yahweh" ko 2) "da taimakon Yahweh"

Wannan ya sa ake cewa

Wannan na gabatar da karin magana. Mai yiwuwa harshenku na da yadda ku ke gabatar da karin magana ta wani hanya. AT: "Wannan shine dalilin da ya sa mutane su ke cewa (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-proverbs)

farkon mulki

Mai yiwuwa ana nufin 1) wurin da fara mulkinsa, ko 2) muhimmin birane