ha_tn/gen/08/10.md

431 B

Duba

"Jawo hankalin" ko "Wannan na da muhimminci"

sabon ganye zaitun

"ganyen da ta tsinko daga itacen zaitun"

tsinko

"yanke daga abu"

Ya ƙara jira na waɗansu kwanaki bakwai

"Ya kuma jira na kwanaki bakwai"

ba ta sake komawa wurinsa ba

Ana iya bayana dalilin a fili idan mutane ba za su fahimta ba: "Ba ta sake komawa wurinsa ba domin ta sami wurin hutawa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)