ha_tn/gen/08/06.md

886 B

Sai ya zamana

Ana amfani da wannan maganar domin sa alama a farkon wani sabon sashi labari. Idan harshenku na da wani hanya faɗin haka, ana iya yanke shawarar amfani da shi a nan. AT: "Ya kasance cewa"

Sai ya zama ... tagar jirgin ruwa da ya yi.

Maganar "da ya yi" na magana game da tagar. Wasu harsuna na iya bukaci a raba wannan maganar zuwa wani jimla: "Nuhu ya yi taga a jirgin ruwan. "sai ya zama bayan kwanaki arba'in sai ya buɗe tagar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

hankaka

wani bakin tsuntsu ne da ya ke cin zanlar nama da dabbobin da sun mutu

ya yi ta kai da komowa

Wannan na nufin hankaka ya yi ta barin cikin jirgin ya je ya dawo.

har sai da ruwa ya tsanye daga duniya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "sai da iska ya busher da ruwan" ko "har sai ruwan ya bushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)