ha_tn/gen/08/04.md

549 B

ya sami sauka

"sauka akan doran ƙasa" ko "tsaya a doron ƙasa"

a ranar sha bakwai ga watan bakwai ... watan goma

Domin Musa ne ya rubuta wannan littafi, mai yiwuwa ana nufin watan bakwai da na goma na kalandar Ibraniyawa, amma ba tabbacin wannan. (Duba [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

A rana ta farko ga watan

"A rana ta farko ga watan goma"

bayyana

Ana iya bayana wannan a fili: "bayyana a bisa fuskar ruwan." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)