ha_tn/gen/08/01.md

962 B

la'akari

"tuna" ko "tunani game da"

jirgin

Wannan na nufin babban akwati da zai iya tafiya akan ruwa ko da bakin ƙwarya. "babban kwalekwale" ko " Babban Jirgin ruwa." juya wannan kamar a cikin Farawa 6:13.

Maɓuɓɓugai na ƙarƙas da tagogin sama aka rufe su

"Ruwan ya daina fitowa daga ƙasa, ruwan sama kuma ya daina faɗowa." Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ya rufe maɓuɓɓugai zurfafa da tagogin sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

maɓuɓɓugai zurfafa

"ruwa daga ƙarƙashin duniya." Dubi yadda aka fassarar wannan a cikin Farawa 7:11.

aka rufe tagogin sama

Wannan na nufin ruwan ya daina. Wannan na bayana sararin sama kamar rufi ne da ke hana ruwan da ke sama daga saukowa a duniya. A sa'ad da tagogi ko kofofin da sararin sama suka buɗe, sai ruwa ta sauko ta cikin su. AT: "sararin sama ta buɗe" ko "kofofin sama suka buɗe." Dubi yadda aka juya "tagogin sama" a cikin Farawa 7:11.