ha_tn/gen/07/23.md

705 B

kowanne abu mai rai ... an shafe su

Idan ya cancanta, ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kowane abu mai rai ... sun hallaka" ko "Ambaliyan ya hallakar da kowane abu mai rai gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dukkan su an hallakar da su

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ya hallakar da su dukka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

daga duniya

"ba su nan kuma a duniya"

da dukka waɗanda suke tare da shi

"da mutanen da dabbobin da suke tare da shi"

su ka rage

"ragowa" ko "rayu" ko "rage da rai" (UDB)

ruwan ya maimaye duniyar

"Zurfin ruwan ya maimaye dukka duniya" ko " ruwan ya kasance a duniya" (UDB)