ha_tn/gen/07/21.md

526 B

motsi bisa

"gantali" ko "yawo"

dukkan halittu da ke rayuwa a bisa duniya

Wannan na nufin dukka garkin dabbobi da suke yawo a ƙasa.

wanda ke da numfasa numfashin rai a hancinsu

A nan "hanci"na matsayin dukka dabbobi da mutane. AT: "kowa da kowa da ke numfashi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

numfashin rai

Kalmomin nan "numfashi" da "rai" da matsayin ikon sa mutane da dabbobi su kasance a raye. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mutu

Wannan na nufin mutuwa ta jiki.