ha_tn/gen/07/01.md

971 B

Muhimmin Bayani:

Abubuwan da suka faru a wannan surar na bayan da Nuhu ya gina jirgin ruwan, ya tara abinci, ya kuma sa a cikin jirgin.

"Zo ...cikin jirgin ... kawo

"shiga ... cikin jirgin ... ɗauki." Yawancin fassara sun karanta "Ku tafi ... cikin jirgin ... ɗauki." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-go)

ka

kalmar "ka" na nufin Nuhu ne shi kadai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

gidanka

"iyalinka"

adali ne a gare ni

Wannan na nufin da cewa, Allah ya ga cewa Nuhu adali ne.

a wannan zamanin

Wannan na nufi dukkan mutane da suke a raye a waccan lokacin. AT: "a cikin dukka mutane da suke a raye yanzu"

dabba mai tsarki

Wannan dabba ne da Allah ya yaddar wa mutanen sa su ci, su kuma yi hadaya.

dabbobi marasa tsarki

Wannan dabbobi ne da Allah baya yaddar wa mutane sa su ci ba ko su yi hadaya da su.

domin adana irinsu

"domin su sami irinsu da zasu rayu" ko "domin bayan ambaliyan, dabbobi su ci gaba da rayuwa"