ha_tn/gen/05/21.md

729 B

sai ya haifi Metusela

"ya sami ɗansa Metusela"

Metusela

Wannan sunan na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Enok ya yi tafiya da Allah

Yin tafiya tare da wani na bayana kusancewar dangantakar su tare. AT: "Enok ya kusance Allah" ko "Enok ya yi zama zumunta da Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya kuma haifi waɗansu 'ya'ya maza da mata

"Ya kara samun 'ya'ya maza da mata"

Enok ya rayu shekara 365"

"Iyakar rayuwar Enok shi ne shekara 365" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

sanan ya tafi

Kalmar "ya" na nufin Enok. Ba ya nan a duniya kuma.

Allah kuwa ya ɗauke shi

Wannan na nufin cewa Allah ya ɗauke Enok zuwa wurin sa (Allah).