ha_tn/gen/05/01.md

556 B

Muhimmin Bayani:

Wannan shi ne farin jerin zuriyar Adamu

a cikin kamaninsa

Wannan jimlar na nufin Allah ya yi mutum ya zama kamar shi. Wannan ayan bai faɗa ko ta wace hanya ne mutane suke kama da Allah ba. Ba a nufin cewa muna kamar shi a jiki domin Allah ba shi da jiki. AT: "kasance cikin gaskiyar kamanin mu." Duba yadda aka juya "cikin kamaninmu" a Farawa 1:26. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

da halicce su

Ana iya sanya wannan aiki. AT: "sa'ad da ya halicce su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)