420 B
420 B
Mutumin
Wasu juyi sun ce "Adamu."
kira matarsa suna Hauwa
"ba wa matarsa suna Hauwa" ko "sa wa matarsa suna Hauwa" (UDB)
Hauwa
Masu juya wannan na iya sharihinta cewa "sunar Hauwa na kamar kalmar Ibraniyanci da ki nufi 'rayuwa.'"
dukka rayayyu
Kalmar "rayayyu" na nufin mutane ne. AT: "dukka mutanen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
tufafi na fata
"kayansawa daga fatar dabbobi"