ha_tn/gen/03/12.md

438 B

Mene ne wannan da kika yi?

Allah ya riga ya san abin da macen ta aikata. Da yake tambayan nan, yana ba ta damar ta faɗa masa da kuma yana nuna rashin jin dadi abin da ta aikata. Harsuna da yawa na morar tambaya domin tsautawa. In akwai yadda za a nuna rashi jin dadin a yi amfani da shi. Ana iya fassara wannan tambayar ta lafazi a matsayin sanarwa. AT: "Kin aikata mummunar abu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)