ha_tn/gen/03/07.md

797 B

sai idanunsu biyun suka buɗe

"Sai idanunsu suka buɗe" ko "Suka sani" ko "Sun fahimta." Dubi yadda aka juya "idanunku za su buɗe" a cikin Farawa 3:4.

ɗinka

"lazimta" ko "ƙulle"

ganyayen ɓaure

Idan mutane ba su san kamanin ganyayen ɓaure ba, ana iya juya wannan haka "manyan ganyayen daga itacen ɓaure" ko kuwa "manyan ganyaye." kawai

suka yi wa kansu sutura

Sun yi haka domin su na kunya. Ana iya mayar da wannan magana a cikin sauki, idan ana bukata yin haka kamar a cikin UDB. AT: "suka kuma yi wa kansu sutura domin suna kunya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a cikin sanyin ranar

"a lokacin iska mai sanyi na ranar"

daga fuskar Allah Yahweh

"daga fuskar Allah Yahweh" ko "don kada Allah Yahweh ya iya ganin su" (UDB) ko "daga Allah Yahweh"