ha_tn/gen/03/04.md

1.0 KiB

Ku ... ku ... na ku ... ku

Wannan na nufin namijin da ta mace su biyu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

idanunku za su buɗe

"idanunku zai buɗe." Wannan karin magana na nufin cewa "za ku san abubuwa" ko "za ku fahimci sabobin abubuwa." Ana iya bayana wannan a fili. AT: "Zai kasance kamar cewa idanunku sun buɗe" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

sanin nagarta da mugunta

Anan "nagarta da mugunta" karin magana ne da ke nufi sanin farko da iyakar abu da komai da ke cikin abun. Dubi yadda aka juya "sanin nagarta da mugunta" a Farawa 2:9. AT: "sanin komai, na nagari da na mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

na da kyau ga idanu

"itacen na da kyau a duban idanu" ko "na da sha'awan kallo" ko "na da kyau ƙwarai" (UDB)

kuma da cewa abun marmari ne domin ba da hikima

"ta kuma so 'ya'yan itacen domin ya na iya ba wa mutum hikima" ko "ta kuma so 'ya'yan domin 'ya'yan na iya sa ta fahimci abin da ke dai-dai da mumunar abu kamar yadda Allah ya sani"