ha_tn/gen/03/01.md

855 B

Yanzu

Marubucin na fara wani sabon sashin labari.

mafi wayo

"fi wayo" (UDB) ko "mai kaifin baki domin ya sanu abun ya ke so, ta wurin faɗin karya"

Ko Allah ya ce, 'Ku ... gona'?

Macijin na wayancewa yana mamaki wai Allah ya ba da wannan doka. Ana iya fassara wannan tambayar ta lafazi a matsayin sanarwa. AT: "Ina makaki wai Allah ya ce, "Ku ... gona'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba za ku ci ba

Kalmar "ku" na nufin namijin da ta macen. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

muna iya ci

"muna da izinin ci" ko "an yarda mana mu ci"

Ba za ku ... ko za ku ... za ku mutu

Kalmar "ku" na nufin namijin da ta macen. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ba za ku iya ci ba

"Ba za ku ci ba" ko "kada ku ci"

kuma ba za ku taɓa shi ba

"ba za ku kuma taɓa shi ba" ko "kuma kada ku taɓa"