ha_tn/gen/02/24.md

690 B

Muhimmin Bayani:

Sauran magana daga marubucin littafin ne ba mutumin da aka halitta ba.

Saboda haka

"Don wannan ne"

mutum zai bar mahaifinsa da mahaifiyarsa

"mutum zai rabu da gidan mahaifinsa da mahaifiyarsa." Wannan maganar ga maza ne dukka. Ba wa wani takamamen mutum a wani lokaci ba.

su zama jiki ɗaya

Wannan ƙarin maganar na bayana cewa jikinsu da ke tare a jima'i na zama jiki ɗaya ne. AT: "jikinsu biyun zasu zama ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a tsiraice suke

Kalmar "su" na nufin na mijin da ta macen da Allah ya hilitta.

tsirara

"ba tare da sa tufafi ba"

ba su kuwa ji kunya ba

"ba su jin kunyar kasancewa a tsiraice" (UDB)