ha_tn/gen/02/18.md

547 B

Zan yi masa mataimakin da ya dace da shi

"Zan yi masa mai taimakon da ke dai-dai masa"

kowace dabba ta filin ƙasa da kowane tsuntsu da ke sararin sama

Maganganu nan "ta filin ƙasa" da kuma "na sararin sama" na faɗin inda ake samun dabbobi da tsuntsu ne. AT: "dukka irin dabbobi da tsuntsaye."

dukka dabbobin gida

"dukka dabbobin da mutane ke kiwon su"

ba a samu mataimakin da ya dace masa ba

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: " babu abokin hira da ya dace da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)