ha_tn/gen/02/13.md

661 B

Gihon

Anan kadai ne aka ambaci wannan kogin a Littafi Mai Tsarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

yake malala kewaye da ƙasar Kush

Kogin bai rufe ƙasar gaba daya ba, amma ya kewaye wurare dayawa a ƙasar.

kewaye da ƙasar Kush

"iyakar ƙasar da ake kira Kush"

wanda yake malala gabashin Assuriya

"wanda yake malala a cikin ƙasar da ke gabashin birnin Assurh" KoginTigiris na malala daga arewa zuwa kudu. Kalmomin "wanda ke malala gabashin Asshur" na bayana inda Kogin Tigiris ya ke. wasu harsuna za su wannan a wani jimla dabam. AT: "kuma yana malala gabashin Asshur" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)