935 B
Fishon
Anan kadai ne aka ambaci wannan kogin a Littafi Mai Tsarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names).
kewaye da dukkan Kasar Hawila
"iyakar ƙasar da a kira Hawila." Yana nan ne a wani wuri a Hamadar Larabawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names).
inda akwai zinariya
Wannan maganar na ba da bayani ne gama da Hawila. Wasu harsuna na iya sa shi a wani jimla dabam. AT: "Akwai zinariya a Hawila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)
Akwai duwatsu masu daraja
Kalmar "akwai" na farkon jimlar domin jadada maganar. AT: "Anan ne kuma mutane ke iya samun duwatsu masu daraja"
bdellium
Wani abu ne mai da ƙamshi da ke fitowa a wani irin itace. Yana mannewa kuma yana iya konewa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
Dutse mai daraja
"duwatsu masu daraja." Wani wani irn dutse ne mai kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)