ha_tn/gen/02/09.md

742 B

itacen rai

"itace da ke ba mutane rai"

rai

Wannan na nufi "rai madawwami" ko rai mara iyaka.

itacen sanin nagarta da mugunta

"itacen da ke ba mutane ikon fahimtar nagarta da mugunta" ko "itace da ke sa mutune su san abubuwa masu kyau da mugayen abubuwa idan an ci 'ya'yan ta"

nagarta da mugunta

Wannan karin magana ne da ke nufi sanin farko da iyakar abu da komai da cikin abun. AT: "komai, na nagari da mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

a tsakiyar gonar

"a tsakiyar gonar." Mai yiwuwa Itatuwa biyun ba a tsakiyar gonar suke ba.

Wani kogi ya fito Aidan ya shayar da gonar

Gonar na Aidan. Kogin ya ci gaba da malalowa har wa jen Aidan. AT: "Wani kogi ya malalo a cikin Aidan ya shayar da gonar."