ha_tn/gen/02/01.md

904 B

sammai

"sararin"

da duk abubuwa masu rai da suke cike a ciki

"da dukkan abubuwa da yawa masu rai da ke cikin su" ko "da duk taron rayayyu da ke cikin su"

aka gama

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ya gama halittar su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a kwana na bakwai Allah ya gama aikinsa

Allah ba ya yi kowani aiki ba a kwana na bakwai

kawo zuwa ga karshe

Wannan karin magana ne. AT: "ya gama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya kuma huta a kwana na bakwai daga dukka aikinsa

"ba ya yi aiki ba a wannan ranar"

Allah ya sa wa kwana na bakwain albarka

Mai yiwuwa ana nufi 1) Allah ya sarrafe kwana na bakwai da sakamako mai kyau, ko 2) Allah ya ce kwana na bakwan na da kyau.

ya kuma tsarkake shi

"ya kuma keɓe shi" ko "ya kuma kira ranar na shi"

a cikinsa ya huta daga dukkan aikinsa

"a cikinsa bai yi aiki ba"