419 B
419 B
Allah ya Albarkace su
Kalmar "su" na nufin na mijin da macen da Allah ya halitta.
ku hayayyafa, ku kuma riɓaɓɓanya
Allah ya ce da na mijin da macen su haifar da wasu mutane kamar su, domin a samu irin su dayawa. Kalmar "riɓaɓɓanya" na bayana yadda ya kamata su "hayayyafa." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])
cika duniya
cika duniya da mutane.