ha_tn/gen/01/22.md

1.1 KiB

albarkace su

"albarkace dabbobin da ya halitta"

ku hayayyafa, ku kuma riɓaɓɓanya

Wannan albarkan Allah ne. Ya ce da dabbobin tekun su haifar da wasu dabbobin teku irin su domin su zama dayawa a cikin tekuna. Kalmar "riɓaɓɓanya" na bayana yadda ya kamata su "hayayyafa." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

riɓaɓɓanya

"ƙaru sosai" ko "su zama da yawa"

Bari tsuntsaye su riɓaɓɓanya

Wannan umurni ne. Ta wurin umurtar cewa tsuntsaye su riɓaɓɓanya, Allah ya sa tsunstaye sun riɓaɓɓanya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)

tsuntsaye

"dabbobin da suke tashi" ko "abubuwan da suke tashiwa."

maraice da safiya

Wannan na nufin rana ɗaya ne. Marubucin na magana game da rana ɗaya kamar ranar na rabe a sashi. Rana a al'adar Yahudawa na farawa a fadiwan rana ne. dubi yadda aka juya wannan a cikin Farawa 1:3. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

kwana na biyar

Wannan na nufin kwana na biyar kenan da kasancewar duniya. duba yadda ka juya "kwana na farko" a Farawa 1:3 sai a yanke shawara ko za a juya wannan ta hanyar.