ha_tn/gen/01/20.md

1.1 KiB

Bari ruwaye su fid da ɗumbun masu rai

Wannan umurni ne. Ta umurtar cewa halitu masu rai su cika ruwaye, Allah ya sa haka ya kasance. wasu harsuna na iya samun kalma ɗaya wa kowani irin kifi da dabbobin ruwa. AT: "Bari ruwayen su cika da abubuwa da yawa masu rai" ko "Bari dabbobi da suke ninƙaya su rayu a cikin teku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)

bari tsuntsaye su riƙa tashi

Wannan umurni ne. Ta umurtar cewa tsuntsaye su riƙa tashi, Allah ya sa haka ya kasance. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-imperative)

tsuntsaye

"dabbobin da suke tashi" ko "abubuwan da suke tashiwa"

sararin sama

"a sarari" ko "a sama"

Allah ya halicci

"Ta haka ne Allah ya halicci"

manya halitu na cikin teku

"manya manyan dabbobi da suke zama a cikin teku"

kowani irin shi

Abubuwa masu rai iri ɗaya na kamar waɗanda suka fito a gare su.

kowani tsuntsu

"kowani abu mai fifike da ke tashi." zai fi saukin ganewa a wasu harsuna idan an yi amfani da kalmar "kowani tsuntsu", tun da yake dukka tsuntsaye na da fifike.

Allah ya ga yana da kyau

"yana" anan na nufi tsuntsaye da kifi. Dubi yadda aka juya wannan a Farawa 1:3.