ha_tn/gen/01/16.md

1.3 KiB

Allah ya yi manyan haskokin biyu

"Ta haka kuwa Allah ya yi manyan haskoki biyun." The jimlar na bayana abin da Allah ya yi a sa'ad da ya yi magana.

manyan haskokin biyu

"haskoki biyu mas girma" ko "hasken biyu masu haskakawa." Manyan haske biyun sune rana da wata.

ya mulkinci yini

"ya shugabanci yini kamar yadda shugaba ke tafiyad da mutane" ko "ya ba da alamar lokaci na yini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

yini

Wannan na nufin iyakar sa'a da rana ke haskakawa.

ƙaramin hasken

"haske mara girma" ko "ƙaranci haske"

cikin sararin

"cikin samai" ko "a sarari sama"

ya raba tsakanin hasken da duhu

"ya raba haksen da duhu" ko "mayar da shi haske a wani loto, duhu kuma a wani lokaci." Dubi yadda aka juya wannan a Farawa 1:3.

Allah ya ga yana da kyau

"yana" na nufi rana, wata, da taurari. Dubi yadda aka juya wannan a Farawa 1:3.

maraice da safiya

Wannan na nufin rana ɗaya ne. Marubucin na magana game da rana ɗaya kamar ranar na rabe a sashi. Rana a al'adar Yahudawa na farawa a fadiwan rana ne. dubi yadda aka juya wannan a cikin Farawa 1:3. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

kwana na huɗu

Wannan na nufin kwana na huɗu kenan da kasancewar duniya. duba yadda ka juya "kwana na farko" a Farawa 1:3 sai a yanke shawara ko za a juya wannan ta hanyar.