ha_tn/gen/01/01.md

702 B

A cikin farko, Allah ya hallici sammai da duniya

"Wannan na maganar yadda Allah ya halici sama da duniya tun farko." Wannan maganar ya taƙaita sauran surar. Waɗansu harsuna sun juya wannan haka "Tun zamanin dã Allah ya halici sama da duniya." juya wannan ta hanyar da zai nuna cewa haƙiƙa wannan ya faru ba tatsuniyar waiwai ba.

a farko

Wannan na nufin a farkon duniya da komai da komai da ke cikin ta.

Sama da duniya

"sararin sama, ƙasa, da duk abin da ke cikin su"

sama

Anan, wannan na nufin sararin sama.

ba ta da siffa, sarari ne kuma

Allah baya shirya duniyan ba tukunna.

zurfin

"ruwan" ko "zurfin ruwa" (UDB) ko "babban ruwa"

ruwayen

"ruwan" ko "farfajiyan ruwa"