ha_tn/gal/06/17.md

927 B

daga yanzu har nan gaba

Wannan na iya nufin "a karshe" ko kuma "a karshen wannan wasikar da na rubuta"

kada wani ya tayar mun da hankali

Mai yiwuwa ana nufin 1) Bulus na umurcen Galatiyawa kada su dame shi, "Na umurce ku: kada ku tayar mun da hankali," ko kuma 2)Bulus na gaya ma Galatiyawa cewa yana umurtan kowa da wannan: kada a tayar masa da hankali," ko 3) Bulus na faɗin marmarin zuciyarsa, "bana son wani ya tayar mun da hankali."

tayar mun da hankali

Mai yiwuwa ana nufin 1)"yi mun magana game da wannan ai'amari" ko kuma 2) "sa mun nauwaya" ko kuma "ba ni aiki mai nauyi."

gama ina ɗauke a jiki na alamar Yesu

waɗannan alamun taɓo ne daga muttanen da suka yi wa Bulus bulala domin basu son sa ya koyar game da Yesu. At: "gama taɓon jiki na sun nuna cewa ina bautan yesu"

Alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu ya kassance da ruhun ku

"Ina addu'a kyaun zuciyar Ubangiji Yesu ya kassance da ruhun ku"