ha_tn/gal/06/14.md

1.2 KiB

Amma kada ya zama ina fahariya sai dai cikin giciye

"bana taɓa son in yi fahariya da wani sai dai akan giciye" ko kuma "bari in yi fahariya a giciye ne kadai"

an sha'anin gicciye duniya a gare ni

Ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "sha'anin duniya matacen a gare ni" ko kuma "ina kalon duniya kamar wani mai laifi ne da Allah ya riga ya kashe a bisa giciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ni zuwa ga duniya

an riga an fahimci wannan kalmomin "kassance giciyaye" a maganar baya. AT: "na kuma kassance giciyaye ga sha'anin duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Duniya

Mai yiwuwa ana nufin 1) mutane duniya wanda basu damu da Allah ba, ko kuma 2) abubuwan da wanda basu damu da Allah ba suke dauka ke da muhimmaci.

a bakin wani abu

na da muhimmanci wajen Allah

sabon halita

Mai yiwuwa ana nufin 1) sabon tuba cikin Yesu Almasihu, ko kuma 2) sabon rayuwar mai bi.

salama da jinkai su tabbata a gare su, har akan Isra'ilar Allah

Mai yiwuwa ana nufin 1) cewa masubi dukka sune Isra'ila na Allah, ko kuma 2) "bari salama da jinkai su kassnce bisa al'ummai masubi da kuma Isra'ila na Allah" ko kuma 3) bari salama ya kassance ga masu kiyaye doka, kuma jinkai ya kassance bisa Isra'ila na Allah."