ha_tn/gal/06/11.md

1.2 KiB

yawan wasiku

Wannan na iya nufin Bulus na so ya nanata 1) maganar da zai bi baya, ko kuma 2) cewa wannan wasikar daga gare shi ne.

da hannuna

Mai yiwuwa ana nufin 1) mai yiwuwa Bulus na da mataimaki wanda ke taye shi rubuta wannan wasika, shi Bulus yana gaya masa abin da zai rubuta, amma shi da kansa ne ya rubuta sashin karshi na wannan wasika, ko kuma 2) Bulus ne ya rubuta dukkan wasikar da kansa.

bada ra'ayi mai kyau

"sa wasu tunani mai kyau game da su" ko kuma "sa wasu tunanin cewa su mutane ne masu kirki"

cikin jiki

"shaidar da ke bayyane a idanuwa" ko kuma " ta wurin himmar su"

a tĩlasta

"a sa dole" ko kuma " tasiri mai karfi"

kaucewa tsanani domin giciyen Almasihu

" don kada Yuhadawa su tsanata musu domin sun yarda cewa a giciyen Almasihu ne kadai mutane ke samun ceto"

giciye

giciye anan na wakilci abin da Almasihu ya yi mana lokacin da ya mutu bisa giciye. AT: "aikin da Yesu ya yi bisa giciye" ko kuma "mutuwar Yesu da tashin sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suna so

"mutane da suke takarar ku ga yin kaciya"

domin su yi fahariya game jikinku

"domin su iya fahari cewa sun ƙara ku cikin mutanen da suke ƙoƙarin kiyaye shari'a"