ha_tn/gal/06/09.md

478 B

kada mu gaji da yin aiki nagari

"mu ci gaba da yin nagarta"

yin nagarta

yin nagarta zuwa ga wasu domin zaman lafiyar su

domin a lokacin da ya dace

"gama a lokacin da ya ɗace" ko kuma "domin a lokacin da Allah ya zaɓa"

saboda haka

"ta dalilin wannan" ko kuma "domin wannan"

musamman ... waɗanda

"tun ba....waɗanda" ko kuma "musamman ... waɗanda"

waɗanda suke iyalin bangaskiya

"waɗanda suke gungiyar iyalin Allah ta wurin bangaskiya cikin Almasihu"