ha_tn/gal/06/06.md

1.5 KiB

dayan

"mutumin"

kalmar

"sakon," duk abin da Allah ya ce ko kuma ya umurta

domin duk abin da mutum ya shuka, abin ne zai kuma tara

Shuƙi na nufin yin abubuwan da a karshe suna da wasu sakamako, tarawa kuma na wakilce zama da sakamakon abin da mutum ya yi. AT: "domin yadda manomi ke tara duk 'ya'yan irin da ya shuka ya haifa, haka kowa ke zama da sakamakon duk abin da ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

duk abin da mutum by shuƙa

ba maza ne kadai Bulus ke nufi anan ba. AT: "duk abin da mutum ya shuƙa" ko kuma "duk abin da wani ya shuƙa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

shuka iri wa halin mutumtakansa

shuka iri na bayyana aikata halin da sakamako zai biyo baya. A wannan yanayin, mutum na aikata zunubi domin halin mutumtakarsa ne. AT: "shuƙa irin da yake so domin halin mutumtakarsa" ko kuma "aikata abin da yake so domin halin mutumtakarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai girbi hallaka

an bayyana yadda Allah na hukunta mutumin kamar yadda mutum na girbe amfanin gona. AT: "zai karɓi hukuncin abin da ya aikata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shuka irin a Ruhu

shuka iri na bayyana aikata halin da sakamako zai biyo baya. A wannan yanayin, mutum na aikata hali mai kyau domin yana sauraron Ruhun Allah. AT: "aikata abubuwan da Ruhun Allah ke so" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta wurin Ruhu zai girbi rai Madawwami

"zai karɓi sakayya rai madawwami ta wurin Ruhun Allah"