ha_tn/gal/06/01.md

1.4 KiB

haɗaddiyar bayyani:

Bulus na koyar da masubi yadda za su lura da 'yan'uwan masubi da kuma yadda Allah ke sakayya.

'Yan'uwa

Dubi yadda kuka fassara wannan cikin Galatiyawa 1:2.

idan wani

idan kowane a tsakanin ku"

idan an kama mutum yana yin wani laifi

Mai yiwuwa ana iya nufin 1) wani ne dabam ya tarar da wani mutum yana aikatawa. AT: "idan a gano wani na cikin aikata zunubi" ko kuma " 2) wancan mutum ya aikata zunubi ba da nufin yin mugunta ba. AT: "idan wani ya ba da kansa cikin zunubi"

ku wanda ke na Ruhaniya

"ku wanda Ruhu ne ke bi da ku" ko kuma "ku wanda kuke rayuwa cikin jagorar Ruhu"

mayar da shi

"daidaita mutummin da yayi zunubi" ko kuma "gargadi mutummin da ya yi zunubi ya dawo zuwa ga ɗangantaka mai kyau da Allah"

a cikin ruhun tawali'u

Mai yiwuwa ana nufin 1) Ruhu ne ke jagoran mutummin da ke yin gargadi ko kuma 2) "da halin tawali'u" ko "cikin halin kirki."

zama da kula da kanka

Wannan kalmomin sun zama ga Galatiyawa kamar da mutum da a ke magana domin a nanata cewa da kowani mutum a cikin su ya ke magana da. AT: "ku zama da kula da junanku" ko kuma "ina magana da kowanen ku, kula da kanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

domin kada kai ma ka kassance cikin gwaji

ana iya bayyana wannan cikin sifar aiki. AT: "don kada wani abu ya gwada kai ma ga yin zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)