ha_tn/gal/05/22.md

924 B

'ya'yan Ruhu shi ne kauna ... kamunkai

Anan " 'ya'ya' " na nufin "sakamako." AT: "abin da Ruhu ke haifa ita ce kauna ...kamunkai" ko kuma "Ruhun ya kan haifa a cikin mutanen Allah Kauna ... kamunkai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

giciyar da halin mutumtaka tare da matsananciyar sha'awarta

Bulus na magana game da Masubi da ba su rayuwar mutumtaka kamar halin mutumtaka wani mutum ne da aka kashe a bisa giciye. AT: "rashin rayuwa ta halin mutumtaka da matsananciyar sha'awarta, kamar an kashe ta bisa giciye" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

halin mutumtaka tare da matsananciyar sha'awarta

ana magana game da halin mutumtaka kamar wani mutum ne da ke da matsananciyar sha'awa. AT: "halin mutumtakar su, da kuma abubuwan da suke sa karfin bukatar yi game da ita" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)