834 B
834 B
tafiya cikin Ruhu
tafiya na nufin rayuwa. AT: "bi da rayuwarku cikin iƙon Ruhu Mai tsarki" ko kuma "ku yi rayuwarku cikin dogara ga Ruhu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ba za ku biye wa sha'awarce sha'awarcen halin mutumtaka
managan "biye wa sha'awarce sha'awarcen wani" karin magana ne da ke nufin "biye wa sha'awar wani." AT: "ba zu biye wa abin da halin mutumtakarku ke sha'awar ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
sha'awarce sha'awarcen halin mutumtaka
an yi magana game da halin mutumtaka kamar wani mutum ne da ya ke so yayi zunubi. AT: "abin da ku so ku yi ta dalilin halin mutumtakar ku" ko kuma "abubuwan da ku ke so ku yi domin ku masu zunubi ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
ba a karkashin shari'a ba
"ba wajibtar biyayya ga shari'ar Musa ba"