ha_tn/gal/05/09.md

593 B

ba zu ku karɓi wani ra'ayi ba

"ba za ku gaskata ga wani abu dabam da abin da na ke gaya muku"

duk wanda ke matsa muku zai sami hukunci

"Allah zai hukunta duk wanda ke matsa muku"

ke matsa muku

"ke sanadin rashin tabbacinku game da gaskiya" ko "zuga ta da hankili a tsakanin ku"

ko wanene si

Mai yiwuwa ana nufin 1) Bulus bai san sunayen mutanen da suke gayawa Galatiyawa da cewa suna bukatar su yi biyayya da shari'ar Musa, ko 2) Bulus baya so Galatiyawa su damu ko ma su rikicer da su na da arziki ko talakawane, ko masu girma ko kanana, ko masu addini ko kuma marasa addini.