1007 B
Na shaida
"Na furta" ko "Na zama kamar mashaiɗi"
ga duk wanda ya yarda a yi ma sa kiciya
Bulus na amfani da kaciya a nufin kassance Bayahude. AT: "ga duk wanda a zama Bayahude" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ya zama wajibi ne ya yi biyayyta
"dole ya yi biyayya"
an yanke ka daga Almasihu
A nan "yanke" na nufin rabuwa daga Almasihu. AT: ka ƙarar da dangantakar da Almasihu" ko "ba ka haɗe da Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ku wanda za a baratar ta wurin shari'a
Bulus na magana cikin habaici anan. Zahiri ya koyas cewa ba wani da za a baratar ta wurin aikata aikin da shari'a ke buƙata. AT: "duk wanda ke tunani za a baratar da shi ta wurin aikata aikin da shari'a ke bukata" ko "wanda ke son baratarwa ta wurin shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)
ba ku da sannin alheri
Wanda alheri ya zo daga, ana iya bayyana a sarari. AT: " Allah ba zai yi mu ku alheri ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)