ha_tn/gal/05/01.md

1.5 KiB

haɗaddiya bayyani:

Bulus yayi amfani da misali ya tunashe masubi ga yin amfani 'yanci su cikin Almasihu domin a cika duka shari'a cikin kaunace maƙwabta kamar kanmu.

domin 'yanci ne Almasihu ya 'yantar da mu

"saboda mu iya samun 'yanci ne shi yasa Almasihu ya 'yantar da mu." Ana ba da tabbacin cewa Almasihu ya 'yantar da masubi daga tsohon alkawari. Anan 'yanci daga tsohon alkawari na ma'anar kassance ba wajibi ne a yi biyaya da ita ba. AT: "Almasihu ya 'yantar da mu daga tsohon alkawari domin mu zama da yanci." ko "Almasihu ya 'yantar da mu domin mu iya rayuwa kamar 'yanttatun mutane" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

tsaya da karfi

tsayawa da karfi anan na wakilce ɗaukan kuduri ba za ka canja ba. ana iya bayyana yadda ba su canja ba a sarari haka. AT: " kada ku ba da kai ga jayayyan mutane da suke koyas da wani abu dabam" ko "kassance da kudurin zama a 'yanci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

idan kuka yadda aka yi muku kaciya

Bulus na amfani da kaciya yana nufin Yahudanci. AT: "in kuka juya ga adinin yahudanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kada ku sake kassancewa karkasin kangin bauta

A nan kassancewa karkashin kangin bauta na wakilci kassance wajibi ne a biyayya da shari'a. AT: "kada ku yi rayuwa kamar wanda ke karkashin kangin bauta ga shari'a" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])