ha_tn/gal/04/28.md

556 B

'ya'yan alkawari

Ana iya nufin cewa Galatiyawa sun zama 'ya'ya Allah 1) ta wurin gaskata alkawarin Allah, ko kuma 2) domin Allah yayi aikin mu'ujizai domin ya cika alkawaren sa ga Ibrahim, farko ya ba Ibrahim ɗa sannan ya mayar da Galatiyawa 'ya'yan Ibrahim wato 'ya'yan Allah.

bisa ga jiki

Wannan na nufin Ibrahim ya zama uban Isma'ilu ta daukan Hajaratu ta zama matarsa. AT: "ta wurin aikin mutuntaka" ko kuma "ta dalilin abin da mutane suka yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bisa ga Ruhu

"domin wani abin da Ruhu ya yi"