ha_tn/gal/04/12.md

556 B

roƙa

A nan wannan na nufin tambaya ko kuma izawa da karfi. Wannan ba kalmar da ake amfani wajen tambayan kuɗi ko abinci ko kuma wasu kaya da ake iya gani ba.

'yan 'uwa

Dubi yadda kuka fassara wannan cikin (Galatiyawa 1:2) (../01/01.md).

ba ku yi mun laifi ba

ana iya bayyana wannan a tabbataceyar sifa. "kun bi da ni da kyau" ko kuma "kun lura da ni a yadda yakamata"

Ko da yake halin da nake ciki cikin jiki a zahiri ya sa ku cikin gwaji

"ko da yake ya yama mu ku da nauyi ku kalle ni ciki rashin lafiya ta jiki"

raina

ƙiyayya sosai