ha_tn/gal/04/10.md

354 B

kuna kiyaye ranaku da na sabobin watanni da lokatai da shekaru

Bulus na magana game da aminci da hankalinsu wajen kiyaye lokatan idi, da tunanin cewa kiyaye wannan ne zai daidaita su da Allah. AT: "kun kansanci da hankali a kiyaye idin ranaku da sabobin watanni da na shekaru"

iya kassance a wofi

"iya kassance banza" ko kum "ba bu wani sakamako"