732 B
732 B
haraji da kuma haraji aka biya su
Za'a iya juya wannan a. AT: "Mutanen Urushalima sun biya haraji da kuma haraji zuwa waɗannan sarakuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sa doka
"bada doka"
yi hankali kada kayi sakaci da wannan
"yi hankali ka yi wannan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)
barazana yayi girma
anyi maganar abu mai hatsari kamar shi tsiro ne da zai iya kara girma. AT: "abu mai hatsari yayi muni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
sanadin karin asara domin ribar sarauta
Kalmomin nan "ribar saurata na nufin don sarki shi kanshi. AT: "sanadin karin abubuwa marasa kyau su faru da sarakunan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)