426 B
426 B
an juya wasikar da kuka aika mani kuma an karanta
Za'a iya juya wannan a, wanda a wani takaddama za ku bukaci ku bayyana a fili wanda ya juya ya kuma karanta wasikar wa sarki. AT: "ni na sa bayi na su juya su kuma karanta wasikar da ku ka aiko mani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Rehum
sunan na miji. Juya kamar a 2:1.
Shimsahaya
sunan na miji. Juya kamar a 4:7.
kogin
kogin Yufiretis